Yadda zaku nemi tallafin karatu na UNIB.
Yadda zaku nemi tallafin karatu na UNIB.
Shi wanann UNIB tallafin karatu ne da ake badawa na kasa da kasa ga Wadanda suke son karatu a degree da Wanda yanxu haka suke karatu a jami’a.
Wannan tallafi karatu anayin sane a jami’ar Bengkulu dake kasar Indonesia.
Suna bada Wajen karatu na bangarori da dama kamar engineering, medicine law da sauran su.
Suwaye ya kamata su cika wannan tallafin karatu.
. Dole Dalibi ko daliba su kasance ba Yan Indonesia ba.
. Ya kasance matsayin karatun da zasu nema iya degree take farko ce.
. Dole a cika wannan tallafin karatu daga 1 ga March zuwa 15 June 2022.
Domin cikawa a dannan nan
https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSeRNxmrQvmHseqqezdrXBLyVmLx-S1AmnPSQAbtYUK04O3BYQ/viewform
Shiga WhatsApp group namu domin samun Sabin shirye shiryenmu mun gode
https://chat.whatsapp.com/JdwcWNecztCIJt8g2meNgU