Job
Ga Sabuwar Dama Ta Samu NSCIP Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata
Sponsored Links
Ga sabuwar dama ta samu
Nigerian supply chain integration project (NSCIP)
Sunbude shafin daukar Ma’aikata duk wani Wanda yake da sha’awar yin aiki da su zai iya naiman aikin
Cika form din nasu bashi da wata wahala duk Mai son cikawa zai iya latsa wajen da aka rubuta apply now domin cikawa
(Mai nema Yana tare da Samu)
Fatan nasara
Sponsored Links