Advertisment
Job

Yadda zaku nemi aiki a kungiyar NGO bada tallafin magani da folio

Sponsored Links

Yadda zaku nemi aiki a kungiyar NGO na yiwa Yara folio da Kuma bada magani.

Wannan aikin na kungiyar NGO ya kunshi Kashi biyu na farko, Incentives Field Officers Dana biyu Kuma Monitoring and Evaluation Officer.
Wanan aiki za’a dauke shine domin tallafawa Yara kanana Wanda suke cikin matsala ta rashin lafia kamar ta Gama gari dakuma bawa Yara magani da allurar folio da sauransu.
Wanan aikin zai kasance a gabas maso yammancin Nigeria ma’ana north west wadannan jahohin sun hada kamar haka:- JIGAWA, katsina, zamfara, kano, kaduna.

Ga dukkan Wadanda zasu nemi Field Officers Level dole ne ya kasance suna da wadanan abubuwan kamar haka:-

  1. Me Neman wannan aikin dole ne ya iya magana da yaren Hausa,
  2. Dole ne ya kasance Yana da certificate na degree, ko diploma a bangaren lafia,
  3. Dole ne ya kasance Ya iya amfani da na’ura me kwakwalwa wato computer,
  4. Dole ne ya kasance Dan Nigeria.

Ga dukkan Wanda zai cike Monitoring and Evaluation Officer dole ya kasance Yana da abubuwan kamar haka:-

  1. Me cikewa dole ne ya kasance Dan Nigeria,
  2. Dole ne ya iya magana da Hausa,
  3. Dole ya kasance dan jahar bauchi.

Zamu ajiye link guda biyu akasa saiku zabi Wanda kuke so ku cike.

Ga link na farko Wanda shine na Field Officers Level entry.
Danna Nan domin cikawa
👇👇👇👇

APPLY NOW

APPLY NOW

Shiga WhatsApp group namu

Whatsapp group

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button