Yadda zaku nemi aiki a hukumar jarabawa ta West African examination council wato WAEC.
West African examination council wacce akafi sani da waec hukumar jarabawa ce da ake gudanarwa a akashen afrika ta yamma Wanda suka hada da Nigeria, Ghana, Gambia, Liberia sudan da sauransu.
Wajen 2000 zuwa kasa dukkan Wanda suka samu 9 credit suna samun tallafin karatu a kasashen afrika.
A halin yanxu wannan hukumar ta waec suna bukatar ma’aikata Wanda zasuyi aik tare dasu.
Ga dukkan mai bukatar cike wannan aikin na waec an bukaci dasu cike online form sannan su jira zuwa wani lokacin domin samun cancanta matsayin samun aikin.
Ga dukkan Wanda Sukayi nasara zasu Yi aikin ne a kasan shugaban mai kula da ayyukan ma’aikata.
Abubuwan da ake bukata domin cikawa wannan aikin:-
- Mai cikewa wannan aikin dole ne ya kasance Yana da kyakykyawan result na degree sanan ya fita da 2.2 wato second class lower division.
- Ana bukatar me cikewa wannan aikin Yana da matsayin karatun master a bangaren human resources management and development.
- Ana bukatar Wanda zai nemi wannan aikin dole ne ya kasance Yana da 5 credit a WAEC ko NECO sannan akalla Yana da credit a English mathematics da sauran courses.
- Dole ne Wanda zai nemi wannan aikin dole ya kasance Yana da dabarun aiki akan human resources manager and development na akalla tsawon shekara Tara 9 years.
- Dole ne Wanda ya nemi wannan aikin ya Zama Yana da shekaru 45 a takaice.
- Dole ne yakasance Yana da dabara akan na’ura me kwakwalwa wato computer.
- Dole ne ya kasance zai iya magana da turanci a rubuce da karance.
Wajen aiki Nigeria,
Sunan Aiki: administrative officer II
Dannan nan domin cikawa
👇👇👇👇
APPLY NOW
Shiga WhatsApp group namu domin Karin bayani
👇👇👇👇