Advertisment
Job

Gwabnatin jahar borno zata dauki sababin ma’aikata karkashin ministry ta lafia ta jahar.

Sponsored Links

Gwabnatin jahar borno zata dauki sababin ma’aikata karkashin ministry ta lafia ta jahar.

Hukumar lafia ta jahar borno ta sanar da daukar sababbin ma’aikatan lafia acikin kananun asibitoti da Kuma manya dake fadin jahar gaba daya.

Wanann sanarwa ta fito ne daga babban gidan jaridar turanci na yankin arewa wato daily trust inda suka bayyana wannna sanarwa ta fito daga hukumar kula da lafiya ta jahar.

Ana sanarwa ga dukkan Wanda yake da Diploma ko degree sannan yake da lasisi na aikin lafiya da makamantansu da ya cike wannan aikin na jahar borno.

Shin tayaya zaku nemi wannan aiki.
Akwai Hanyoyi guda biyu.
Hanya ta farko ga dukkan Wanda yake bukatar cike wanann aikin zai iya zuwa da photocopies na CV da certificate nasa zuwa office na chief medical director ko hospital management board and coordinator ko ofishin human resources for health dasu ke cikin jahar ta borno domin KU bada bayannanku sannan daga baya zasu tuntube ku Domin zuwa mataki nagaba.

Hanya ta biyu Kuma: ga link Nan zamu ajiye shi akasa zaku iya shiga kuyi apply cikin sauki ba tare da Shan wahala ba.

Shiga shudin rubutun dake kasa domin cikawa.

Apply now.

Ranar rufewa wannan aikin: kamar Yadda sanarwa ta fito wannan aikin na jahar borno za’a rufe shi sati shida masu zuwa kenan daga yau 19 ga watan July shekara ta 2022, zuwa 23 ga watan August shekara ta 2022.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button