Advertisment
labarai

Abinda Ya Kamata Kasansu Akan Shirin Bayar Da Tallafin Kudi Na P-Yes

Sponsored Links

Babban abin Lura game da Shirin P-YES.
Shirin P-YES an shirya shine domin bawa matasan Nageriya damar samun kafa kasuwanci da sauran dabaru domin dogaro da kansu, domin rage zaman banza tare da bunkasa harkar kasuwanci Wanda zai kawo saurin habakar kudin shigowar kasa da arzikin ta.

Kamar yadda kuka sani wannan Shirin an bude shi a farkon wannan watan sannan aka rufe shi kusan sati daya daya wuce to ahalin yanxu wannan Shirin sun sake budewa akan abawa Wanda Basu samu damar cikewa su cike domin samun gajiyar wannan tallafi.

MUHIMMIYAR SANARWA:-
Idan Baka cike tun lokacin farko ba Kuma kana so ka cike to ya Zama kana bangaren FRESH REGISTRATION,
Wanda Kuma ya cike sannan yake da gyara shikuma Yana bangaren EXISTING APPLICANTS kenan..

Ga dukkan FRESH REGISTRATION akwai wasu matakai da zai bi Wajen cikewa Wanda suka hada kamar haka:-

  1. Me cikawa dole ne ya kasance jinsin namiji ko na mace Wanda yake da shekaru daga 18 zuwa 40.
  2. Me cikawa dole ne ya kasance Yana da katin sheda kamar shedar (Dan kasa wato national identify card NIN ko international passport ko katin zabe wato permanent voters card PVC).
  3. Me cikawa dole ne ya kasance Yana da shedar second level benefitting na Sana’ar sa dayake.
  4. Ya kasance Yana iya magana da harshen turanci ko wani yaren Daba nasa ba.
  5. Dole ya kasance Yana da kyakykyawan halayya da zuciya me kyau.
  6. Me cikawa dole ne ya kasance Yana da wani mutum na musamman wato guarantor ko shugaban unguwa Kona addini.
  7. Dole ne ya kasance Yana da katin Zama Dan karamar hukuma wato local government indigine.
  8. noted shafin bayar da tallafin kudi na P-Yes ya daina tafiya bayanda ajiya suka sake rufe shi bayan sun Bude shi
  9. APPLY NOW

Ga Wanda zasu sabunta register da sukayi wato EXISTING APPLICANTS,
Kasancewa awannan fannin dole ne yazama ka cike wannan tallafi kafin wannan lokacin sannan yanxu kana bukatar sabunta bayanai.

Sponsored Links

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button