Advertisment
notice

Ansake Bude Shafin Tallafin Kudi Na P-Yes

Sponsored Links

Shirin P-Yes sun sake bude shafin bada tallafi

Kamar Yadda Muka sanar Muku cewa P-Yes zasu Bude Portal Nasu yau 19-4-2022 zuwa yanzu portal din a bude yake an Fara cikawa

Shirin P-Yes wani Tsari ne na federal government Wanda tin shekarar 2015 to 2016 aka kaddamar da shirin
A lokacin wasu sun cika a lokacin Kuma wasu Basu cika ba Wanda yanzu gwamnatin tarayya ta dawo da Shirin
Kuma take magana akansa

Wanda a baya totally site din baya tafiya idan ka cika komai naka ma bazai Yi maka submit ba to yanzu komai ya dawo normal idan kayi register kayi submit
Details naka zai tafi gare su
Ga masu sha’awar cika wannan tallafin da Gwamnatin Tarayya take Shirin bayarwa Zaku iya Shiga wajen da aka rubuta apply now domin cikawa

APPLY NOW

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button