Job
Za’a Dauki Ma’aikatan Lafiya A Jihar Sokoto
Sponsored Links
Ma’aikatar lafiya reshen jihar sokoto tana naiman wadanda sukayi karatun lafiya masu kwalin karatu bangaren Nurses da kuma midwives
Ana Umartar masu wadanda qualifications din da su Kai takardun karatun su PRIMARY HEALTH CARE FACILITIES ACROSS SOKOTO STATE
Ana bukatar duk Wanda Yake da sha’awar cika wannan aikin yaje da dukkan takardun karatun sa
Zaka naimi office din Director Administration a cikin Ma’aikatan lafiya ta Sokoto State Primary Health Care Development Agency Headquarters, Block 14 Shehu Kangiwa Secretariat, Sokoto
An Fara Kai takardun ranar 11/8/2022 Kuma Za’a rufe ranar 23/8/2022
Lokacin rufewa a kullum karfe 4:00pm
Fatan alkhairi tare da fatan nasara
Sponsored Links