Yadda Zaka Cika Aikin Dan Sanda Da Kanka
Yadda zakayi Register Neman aikin Dan Sanda na 2022.
Da farko dai ka tabbatar da cewa kana da Gmail da yake aiki akan wayar ka.
Farko zaka shiga wajen da aka rubuta Apply now dake kasan post namu
Idan ka Shiga zaka shiga wajen apply sai Kayi register da Gmail dinka zaka shigar da password Wanda kake so
Idan Kayi register zasu tura maka da sako ta Gmail naka da kayi register kaje cikin Gmail naka domin tabbatar da Gmail naka ga su zakayi verify nasa ta link din da suka tura maka
Zasu bukaci mutum ya shigar da nin number nasa
Amma da zarar shekarunka sun Kai 26 years Babu damar mutum ya naimi aiki sai dai yayi hakuri ko yaje ya rage shekarun dake jikin national I’d card dinsa
Kana cigaba da cikawa zasu nuna maka zaka shigar da dukkan takardun ka da zaka naimi aikin da su
Fatan nasara