Abubuwan Da Ake Bukatar Su A Wajen Physical Screening Na Sojojin Kasa Na Nigeria

Hukumar sojojin kasa nigeria ta bayyana ranar da zata Fara gudanar da physical screening na Wanda sukayi nasarar samun zuwa mataki screening
Hukumar ta bayyana ranar 28th June a matsayin ranar da zata Fara gudanar da physical screening yayinda ta bayyana ranar 11 July na shekarar 2022 a matsayin ranar da zata rufe gudanar da physical screening
A Haka hukumar take Sanarwa ga duk Wanda yaga sunan sa a shortlisted din da idan zaije wajen physical screening ya tanaji takardunsa kamar Haka
Original WASCE/GCE/>NECO/NABTEB Certificate
Certificate of birth or declaration of age
Local government certificate of Indignation
Completion of grantor form
White T-shirts and blue shorts
white canvass and white socks
Soft copy of Bank >verification number (BVN) authentication
Za a gudanar da physical screening din ne a jahohin nigeria 36 harda birni tarayya Abuja 37 kenan
Fatan nasara