Advertisment
support

Yadda Zaka Naimi Aiki A Bankin UBA

Sponsored Links
Yau muna tafe da hanyar da zaka naimi aiki a babban bankin Africa wato UBA
UBA bank sun bude Portal din su na diban Sabbin Ma’aikata 
Idan har kana shawar cika aikin bank to ga dama ta samu
Amma kafin ka cika suna bukatar Abubuwa kamar Haka
🟥 High degree of professional ethics integrity and responsibility
🟥Basic knowledge of the common web servers in use Eg.Apache, IIs, Ngijx, sun Java
🟥 Good understanding of endpoint security
🟥 Ability to develop and promote team spirit 
🟥 Knowledge of common/known vulnerabilities and remediation techniques/procedures
🟥 Knowledgeable on the use of common remediation tools eg,SCCM and Ansible 
🟥SSL certificate provisioning on web application
🟥 Bachelor’s Degree in a related field 
🟥 you have 3-4years related experience
🟥CISA OR Related certification is an added advantage
Iyakar Abubuwan da suke bukata mutum ya mallaka kafin ya Fara maganar naiman cikawa
Ga Kuma kalar aikin da zaka iya cikawa wato kalar aikin da zakayi
1, Relationship manager
2, Teams leas investor
3,Team member revenue Assurance
4, Relationship manager at Asian desk
5, manager team group
Wadannan sune kadan daga cikin ayyukan da zaka/ki iya naiman aikin su a bankin uba 
Idan har kana Sha awar cikawa lasta shudin rubutun da aka rubuta apply now
👇👇👇

APPLY NOW

Idan baka fahimci bayanin mu ba zaka iya kallon bidiyon cikakken bayanin da Kuma yadda zaka cika 
👇👇👇

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button