Advertisment
support

Yadda Zaka Gyara Bashin Nirsal Loan Da Ka Naima

Sponsored Links
Yadda zaka gyara kayan da ka naiman bankin nirsal suka ba 
Kamar Yadda kuka sani nirsal bank suna bawa household bashin naira 500k zuwa kasa
To wasu sun saka suna son bashin naira 200k Kuma yanzu suna son qarawa wasu Kuma suna son ragewa 
Wasu kuwa totally kayan da suka naima a farko suke son su chanja to ga wata hanya da ake bi domin Chanjawa 
Mataki na farko zaka Shiga Nan
👇👇
Bayan ka Shiga Nan zai kawo ka cikin shafin nirsal din to bayan ya kawo Nan zai nuna maka 
Rubutu kamar Haka
New
Returning 
Sai ka zabi returning din idan ya bude maka zasu bukaci ka Sanya 
Bvn naka
Last name naka
Sannan Kuma sai reference number naka
Ita reference number itace a farkon shafin nirsal Idan kaje zakayi apply suke bawa kowa ita to kana Sanya reference number naka sai kayi next idan sun ga dama zasu barka kawuce directly idan Basu gadama ba sai kayi am not robot kafin ka cigaba
Kana wuce Nan zai kawo ka wajen 
Items description
Unit
Cost
To a Nan zaka gyara duka abin da kake so 
Idan rage kudi ne a Nan zaka rage idan Kari ne
A Nan zaka kara
Idan sauya abinda kake so ne a Nan zaka sauya koma menene
Fatan nasara
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button