Advertisment
support

Abunda ya kamata ka sani dangane da Npower Bach C stream 1

Sponsored Links
Abunda ya kamata ka sani dangane da Npower Bach C stream 1
Abunda ya kamata duk wani Mai aikin Npower Bach C stream 1 yakamata ya sani.
A halin yanxu kamar yadda duk wani me cin gajiyar Npower ko Kuma yake bibiyarsu shine Ana Kan Wata na hudu ne a payment an biya na September, October, November yanxu na December ne ke pending.
Da farko idan Kun shiga payroll naku zaku ga kamar haka
Wajen S/n September 1/12,
October 2/12,
November 3/12,
And December 4/12,
Wannan na nuna cewa program na Npower Wata goma Sha biyu ne 12
Idan kuka lura a September 1/12 Yana nufin a cikin Sha biyu 12 an dauki daya 1,
Haka October 2/12 an dauki biyu 2,
Haka November 3/12
An dauki uku 3,
Sannan haka December 4/12 an dauki hudu 4.
Babban dalilin yin wannan post namu shine mu tunatarwa da mutane cewa program na Npower shekara daya ne sabanin CeCe kuce da jita – jita dake yawo a social media cewa wai Npower shekara biyu ne.
Dafatan Kun gane, mungode
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button