Advertisment
support

Yadda zaku Nemi tallafin kudi daga cibiyar bada tallafi ta Connak Foundation.

Sponsored Links

Yadda zaku Nemi tallafin kudi daga cibiyar bada tallafi ta Connak Foundation.

Wannan shirine Wanda gidauniyar bada tallafi me sunan Connak Foundation Entrepreneurship Initiative, ta dauki nauyin taimakawa matasa Yan Nigeriya masu kananun sana’oin hannu da kasuwanci domin taimaka musu su bunkasa Wannan kasuwanci nasu.

Wannan gidauniyar ta kudurci aniyar tallafawa matasa Yan Nigeriya masu kananun sana’oin da ma Wanda Basu da sana’ar domin fidda su daga fadawa aikata laifuka sannan sunyi shura Wajen ganin sun bawa matasa abunda zasu dogara da kansu domin tsamo matasa daga fadawa aikata laifuka da suke faruwa a wannan kasar Wanda kowa yasan rashin Sana’a ga matasa Yana daya daga cikin abunda yake saka matasa aikata irin wannan laifukan.

Wannan gidauniyar zata bawa matasan Kama daga dollars America $500 zuwa sama.
Wannan tallafi zasu bawa matasan masu Sana’a dama Wanda Basu domin su dogara da kansu.
Wannan tallafin za’a rufe shi ranar 31 ga wannan watan na may shekara ta 2022.

Wannan tallafi na kudi ga dukkan Wanda zai cike dole ne ya kasance Yana da wadanan abubuwan kamar haka:-

  1. Dole ne Wanda zai cike ya kasance Dan kasar Nigeriya.
  2. Sannna dole ya kasance Yana daga cikin masu shekaru daga 18 zuwa shekaru arba’in 40.
  3. Ya kasance Yana da takardar shedar Gama secondary school wato SSCE certificate.
  4. Dole ne ya kasance baya aikin Gwabnatin Kona Wata ma’aikata.
  5. Ana bukatar ya iya karatu da rubutu a harshen turanci.
  6. Za’a bada horo kafin a bada tallafi dole ne Dan takarar ya halarci zuwa bada wannan horo.

Shiga shudin rubutun dake kasa domin cikawa.

APPLY NOW

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button