Advertisment
Kannywood

Ali Nuhu Yayi Magana Akan Diyyar Da Hafsat Idreeess Zata Biya

Sponsored Links
Jarumi Kuma Mai bada shawara sarki Kuma a Masana antar kannywood ta shirya fina finan hausa 
Wato Ali nuhu ya Shiga tsakanin jarumar kannywood hafsat idreeess da wani company uk entertainment Wanda tuni har an Samu sasanci tsakanin su a babbar kotun jihar kano, karkashin Mai Sharia zuwairiyya Yusuf 
Kamar yadda freedom radio ta rawaito cewa lauyan Kamfanin ya bayyana a gaban kotu ranar litinin 24 January domin cigaba da Shari’ar sai dai ya shaida cwar sun rufe karar da suka kawo bayan sasanta kansu da sukayi a gida a tsakanin su
Tun a baya dai  company ya Shigar da jarumar Kara Kan cewa sunyi yarjejejiniyar Yi musu wani aiki na TV showam, Akan kudi naira Miliyan daya da naira dubu dari uku Amma sai ta tsere takiyi musu aikin 
Ganin hakan ne yasa suka shigar ta Kara kotu
Company ya naimi ta biyasu naira miliyan 10 a matsayin kudin damejin da tasa sukayi hakan ya faru ne ta hannun lauyan su Ibrahim abdulqadir
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button