Advertisment
support

Sanarwa Ga Wadanda Ankayiwa Approved Amma Har YanzuBa’a Biyasu Ba

Sponsored Links
Sanarwa Ga Wadanda Ankayiwa Approved Amma Har Yanzu
Ba’a Biyasu ba.
Karku Yarda Kusa Hannu ga Takardar Dake Nuna Cewa Kun
Karbi Kayanku Har sai Kun Tabbatar da Cewa Kun Karba
Abin Nufi Shine Idan Kun Tabbatar da Babu Wata Matsala, Domin sa Hannunku ga Wannan Takardar Shine Yake Nuna
Alamar Cewa Kayanka Sun isa Gareka Lafiya Kalau ba Tare da
Wata Matsala ba.
Wannan Dokace Mai Zaman Kanta invoice Kenan Wanda Vendor Naka Zai Turoma Sai Kasa Mata Hannun Cewa Ka Karbi Kayanka Lafiya Kalau
Kaga Kuwa idan Har Yasan Kasa Hannu Wata Matsala Tabiyo Baya Kaga Bakada Wata Hujja da Zakace Ba’a Baka Kayanka ba, ko Kuma Kudin Kaba.
Da Yake ita Gwamnati Batace abaiwa Kowa Kudiba Amma
Tace Abaiwa Mutun Abinda Yace Lokacin Neman Rancensa
Wannan Takardar da Mutum Kesama Hannu Alamace ta Nuna Cewa Ya Karbi Kayansa Koda kwa Kudine Anka bakashi Maimakon
Kaya 
Kuma ita Wannan Takardar da Mutun Kesama Hannu itace
Vendor Zaiyi Amfani da ita Domin Kare Kansa Wajan Nunawa
Yace Kaya yabaka ba Kudi ba.
Domin Cewa Ankayi Masu Duk Sana’ar da Mutun Ya Cika
Lokacin Neman Rancensa, Su Tabbatar Kayan Wannan Sana’ar
Sunka Saya Sunka Baiwa Mutum Harna adadin Kudin da Ankayi Masa Approved
Amma Kuma Sai Sunkabi Hanya Mafi Sauki Garesu da Kuma Mutanen da Anka Yardar da Neman Rancen Nasu, Sai Sunka
Zabi Baiwa Mutane Kudi Maimakon Subaka Kaya
Don Haka Lokacin da Duk Zasu bada Kudin Akeyin Invoice Domin Kasa Hannu Akan cewa ka Karbi Kayanka Lafiya Kalau
Dayake Har Yanzu Mutane Na Samun Matsalar Biyansu Kudin
Musamman Wadanda Sunka Cika Tsarin SME Wanda Yake Cikin Kashi 100 iyakar Wanda suka karba kashi 55 Sun Karbi Kayansu Shi Kuma Household Cikin Kashi 100 iyakar Wanda suka karba kashu 65 Sun Karbi
Kayansu Duk da Yake a Koda Yaushe ana Tunanin Cigaba da Biyan Wadanda Ankayiwa Approved Sannan Kuma Acigaba da Yiwa Sauran Mutanen da Sunka Cika Tsarukkan Approved
Kamar Yadda Anka Saba.
Don Haka a Kiyaye Sama Takardar Shaidar Karbar Kaya Hannu
Har sai an Tabbatar da Babu Wata Matsala ta Kowane Bangare.
Allah ya bamu sa a acikin dukkan lamuran mu na alkhairi
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button