Advertisment
News

An Chanjawa Bankuna Tsarin Transaction (CBN)

Sponsored Links
Babban bankin Nigeria wato CBN ya bada umarnin rage kudin da bankuna suke chajis din mutane yayin lokacin da suke cire kudi ta mashin din ATM da Kuma tura kudi ta internet tsakanin bankuna
Matakin na kunshe ne cikin wata sanarwa da chibuzor efobi wato shugaban sashen kula da tsare tsaren kudi da dokoki
Ya fitar Yana Mai umartar bankuna da cibiyoyin kudi da su sauya tsarin cazar Yan Nigeria
CBN yace an dauki matakin hakan ne saboda a tabbatar bankuna na bin Sabbin tsarin da kasuwanci ke tattare da shi
Sauyin ya shafi N65 ake cazar mutum idan ya ciri kudi ta ATM na banji da ba nasa ba sau iki cikin wata daya inda aka mayar da shi naira 35
Haka man Kuma an rage Cajun aika kudi ta internet tsakanin bankuna daga naira 300 zuwa naira 50 a matsayin mafi yawan adadin cajis din da za awa mutum
A cewar sanarwar Haka zalika akwai tsarin bin diddigin ayyukan bankunan din tabbatar da cewa an dakile yawan cazar mutum ba tare da amincewar su ba
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button