Advertisment
Job

Yadda zaku nemi aikin malamin zabe.

Apply ad-hoc staff job

Sponsored Links

Yadda zaku nemi aikin malamin zabe.
Wannan babbar sanarwa ce daga hukumar Zabe ta kasar nigeria wato Inec Wanda suka fidda sanarwar cikewa aikin zabe Wanda ake yiwa lakabi a turance wato Adhoc Staff na zaben gwabnonin da za’a yi a jahar ekiti da jahar osun na wannan shekaran 2022.

Wanda suka cancanci cikawa.
Dole ne dukkan Wanda zai cike wannan aikin na malamin zabe Wanda ake Kira a turance wato Adhoc Staff ya kasance Yana da wadanan abubuwan kamar haka:-

  1. Dole ne me Neman wannnan aikin ya kasance Yana 5 credit a daya ko biyu daga cikin WAEC ko NECO ko NAPTEB dasauransu.
  2. Me Neman wannnan aikin na malamin zabe dole ne ya kasance ya Gama degree wato jami’a Kuma ya fita da second class lower division a taikace, ko Wanda ya Gama NCE dole ne Yana merit a takaice, ko me Diploma/Higher national diploma ya kasance Ya fitaa da second class lower division a taikace.
  3. Wanda zasu nema da degree ko Higher National Diploma dole ne ya kasance suna da NYSC certificate.
  4. Dole ne me cikawa ya kasance ya kai shekaru 18 a takaice.

Bayani akan matakin da zaku cike:-

  1. Supervisory Presiding Officer (SPO),
  2. Registration Area Center (RAC) Manager,
  3. Presiding Officer (PO) / Assistant,
    4.Presiding Officer (APO),
  4. Registration Area Technical Support (RATECH).

Aikin zai kasance a bude tun daga yanxu har Zuwa ranar Apr 24, 2022

Dannan wannan shudin rubutun dake kasa Wanda akayiwa lakabi da (apply now) domin ka nema.
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

APPLY NOW

Shiga WhatsApp group namu
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://chat.whatsapp.com/DNgEAjKAuLD70JRiNURwup

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button