Sponsored Links
Gidan talabijin tashar arewa 24 zasu dauki Sabbin Ma’aikata
Gidan talabijin din zai dauki Ma’aikatan ne domin sake bunkasa kasuwanci sa ga jama’a
Tashar arewa 24 tayi suna a sosai a yankin Africa Wanda a yanzu Babu kamar ta wajen watsa shirye shiryen hausa a Africa ga masu sha’awar cika wannan aikin a gidan talabijin na arewa24 zasu iya Shiga wajen da aka rubuta apply now domin cikawa
Sponsored Links