Advertisment
Generalnotice

Ankusa Rufe Register Tallafin Kudi Na RRR

Sponsored Links

Hukumar bayar da tallafin kudi na RRR ta bayar da sanarwa a karshen watan Nan za a rufe register tallafin kudin

Hukumar bayar da tallafin kudi na RRR dai ta Jima da sanar da cewa zata rufe Register tallafin sai dai daga baya Kuma hukumar ta sake Kara wasu kwanaki domin a Samu Karin Alummar da basuyi register ba suje suyi

Zuwa yanzu dai ana ci gaba da yin register RRR Amma zuwa karshen watan Nan Kuma suka bayar da sanarwa rufe Register

Ga duk Wanda baiyi ba zai iya naiman Agent din RRR din a cikin garin ku sai kaje su maka register

Yayin yin register tallafin kudi na RRR ana bukatar Abubuwa kamar Haka
Bvn
Nin number
Suna
Account number
Photon ka
Sunan Kaka
Sunan bankin da kake using da shi

Fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button