Advertisment
Loans

Ga dukkan mai bukatar cike bashin NIRSAL Credit Risk Guarantee (CRG). Akwai bukatar ya San wadannan abubuwan.

Sponsored Links

Ga dukkan mai bukatar cike bashin NIRSAL Credit Risk Guarantee (CRG). Akwai bukatar ya San wadannan abubuwan.

Kamar yadda kuka sani bashin Nan Mai suna NIRSAL Credit Risk Guarantee (CRG). Bashi ne Wanda Gwabnatin tarayya ta kasar Nigeriya ke bawa kananun Yan kasuwa da manoma sai de akwai dubban mutane Wanda suke korafin su Sha cikawa Amma Basu taba samu ba, to yakamata kada ku manta Nigeriya kasa ce babba sannan ta iyu akwai matsala yayi da kuka cike a waccan lokacin shine dalilin dayasa Baku Samu ba ko Kuma rabo ne Baku Amma yanxu ga sabuwar Dama saiku gwada ko Kuna da rabo Amma ya Zama dole ku cika yadda suka umarta sannan ku busu da addu’a.

Akwai matakai har guda biyar 5 na bayannan ku da ake so ku cike yayin Neman wannan bashin.
Ga jerin bayanan da ake so ku shigar yayin Neman wannan bashin.

  1. Na farko personal information, Wanda ya hada da sunan ka Dana mahaifi, Gmail, phone number, Gender, Home address, position in company ma’ana matsayinka a inda kake aiki.
  2. Na biyu:- Basis business information, ya hada da sunan kamfanin ka ko kamfanin da kake aiki, lambar sahalewa ta kamfanin Wanda hukumar kula da kasuwanci ta bada wato CAC number, business address ma’ana Wajen da kamfani yake, state business operations ma’ana jahar da kamfanin kaye, Sai business registered date ma’ana ranar da akayiwa kamfanin Register sahalewa da Fara Aiki.
  3. Na uku detailed business information, abinda kukeyi a kamfanin zaku misali Kaya kuke fiddawa ko Kuma shigowa yake ta wani waje zuwa Wajen ku da sauransu shine a turance segment of business idan kuba Babu acikin akwatin da suka bayar akwai Wajen da zaku iya rubuta abunda kuke Yi da kanku, Sai description of business anan zaku bayyana kasuwanci da kuke ko noma ko wani Abu daban, years of operations, shekarun da kuka diba Kuna wannan aikin, da Kuma Average Monthly Business Turnover.
  4. Na hudu, zaku cike banking information wato bayanan ku na banki kamar sunan banki da Kuma Years of Relationship with Bank wato shekarun da kuka diba Kuna alaka da wannan bankin.
  5. Nabiyar: Loan Details wato bayanan leman bashi, Loan Amount required zaku saka adadin kudaden da kuke son a Baku bashin, Sai Purpose of Loan ma’ana manufarku ta karban bashin, Sai Kuma Collateral Description zaku bayyana wacce kadara ce daku.

Shiga shudin rubutun dake kasa domin cikawa, idan ya bude zaku jaa wayar ku zuwa kasa Zaku ga dukkan inda zaku cike bayannan da muka lissafa muku a sama.

APPLY NOW

Allah ya taimaka.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button