Sabon Tallafin Kudi Da Ake Cikawa A Yanzu
Tsarin karfafa zaman jama’a na kasa a nigeria babban yunkurine na samar da kananan Rance da tallafin ga kananan Yan kasuwa, Dalibai,matasa ko masu sana’a, kungiyoyi wadanda yawanci baza su iya samun rancen bankuna ba.
An kirki shine domin bada Rance Mai sauki da tallafin ga dai dai kun mutane Yan kasuwa masu sana’a da manoma da nufin inganta yanayin Rayuwar su ta hanyar fadada kasuwancin su
NSEIP anyi niyya ne don cin gajiyar mafi karanci 500,000 micro kanana matsakaitan masana’antu a farkon sa
An tsara Shirin don tallafawa mafi kankanta daga cikin wadannan MSMEs wadanda ba kasafai suke samun hanyoyin samun kudi ga
Abubuwa da ake bukata ga Wanda zai Cika
1, GOVERNMENT ISSUED ID
2, NATIONAL IDENTIFICATION NUMBER
3, APPLICATION MUST BE A RESIDENT OF NIGERIA
4, APPLICATION MUST BE WITHING THE AGE OF 18-55
5, APPLICATION MUST POSSESS A FUNCTIONAL COMMERCIAL BANJ ACCOUNT IN NIGERIA
Ga Wanda suke da sha’awar cika wannan tallafin zaku iya Shiga wajen da aka rubuta apply now
FATAN NASARA