Advertisment
support

Gwabnatin tarayya ta fidda N9.9B na kudin fidda takadar jarabawar neco 2022.

Sponsored Links
Gwabnatin tarayya ta fidda N9.9B na kudin fidda takadar jarabawar neco 2022.
Ministan ilimi Adamu Adamu ne ya bayyana hakan a yayin taron federal executive council FEC.
A fadarsa yace wadananna takardu za’a kirkire su ne Kama daga questions paper, booklet da certificate na daliban da zasu zana jarabawar neco bana.
Sanan yayi Kira da malamai dasu meda hankali Wajen ganin sun koyarwa da dalibai abubuwan da suka kamata sanann su tabbatar sun tursasa dalibai sunyi karatu sosai domin kauracewa satar amsa da Kuma faduwa a jarabawar.
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button