Advertisment
support

HANYA MAFI SAUKI YADDA MACE ZA TA GANE OVULATION PERIOD NATA

Sponsored Links
HANYA MAFI SAUKI YADDA MACE ZA TA GANE
 OVULATION PERIOD NATA :
OVULATION shine wani lokaci da mace ke fafe kwan
haihuwarta Wanda da zaran ta fafe ta kusancu miji to shikenan
sai ciki da ikon Allah.
lokacin ovulation lalle idan kina da kula zaki gane. Yakamata
mu ding kula domin akwai wani irin painless contraction da
zakiji.mun san fallopian tubes dinmu guda biyu hagu daya a
dama. So duk wata daga gefe daya ne kwan zai fito
1- farko shine painless contraction zakiji wani irin ciwo a hagu
ko dama.
2- zaki dinga jin menstrual pains slightly amma ba menses
kikeyiba
3- Areola wato black point na nononki zai kara baki kuma
nipple wato kan nononki zai mike yayi erect kuma akwai zafi
kadan kadan musamman idan ana tabawa
4- Vaginal fluid. Majina mai tsananin danko Wanda take zama
kaman spring zai dinga fito miki a gabanki
5- Matsananciyar Shaawar namiji kamar yadda muka bayya na
a baya.
6- Rising na temperature, ma’ana zafin jiki.
Idan bakye gane ta alamu ga bayani dalla dalla yadda zaki irga
lokocin ovulation naki:
1- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 22 , to za
tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana
takwas ( , a kwana na takwasdin nan ana kyeutata zato
itace ranar ovulation nata.)
2- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 23 , to za
tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana tara)
(9) , kwana na taran (9) ana kyeutata zato itace ranar
ovulation nata.
3- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 24 , to za
tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana Goma
(10) , kwana na goman (10) ana kyeutata zaton itace ranar
ovulation nata.
4- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 25 , to za
tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (11) ,
kwana na Shadayan (11) ana kyeutata zaton itace ranar
ovulation nata.
5- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 26 , to za
tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (12) ,
kwana na Shabiyun (12) ana kyeutata zaton itace ranar
ovulation nata.
6- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 26, to za
tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (13) ,
kwana na Sha’ukun(13) ana kyeutata zaton itace ranar
ovulation nata.
7- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 28 , to za
tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (14) ,
kwana na Sha’hudun (14) ana kyeutata zaton itace ranar
ovulation nata.
8- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 29 , to za
tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (15) ,
kwana na Shabiyar (15) ana kyeutata zaton itace ranar
ovulation nata.
9- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 30 , to za
tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (16) ,
kwana na Sha’shidda (16) ana kyeutata zaton itace ranar
ovulation nata.
10- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 31 , to za
tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (17) ,
kwana na Shabakwan (17) ana kyeutata zaton itace ranar
ovulation nata.
11- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 32 , to za
tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (18) ,
kwana na Sha’takwas din (18) ana kyeutata zaton itace ranar
ovulation nata.
12- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 33 , to za
tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (19) ,
kwana na Sha’taran (19) ana kyeutata zaton itace ranar
ovulation nata.
Lafiya Uwar Jiki.
Allah ya qara Mana lafiya
Allah ya bamu sa a
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button