Advertisment
notice

Hukumar Kidaya Ta Dage Lokacin Bayar Da Training

Sponsored Links

hukumar Kidaya Ta Kasa wato National population commission ta fitar da Sanarwar janye aniyarta na Fara bayar da training ga Wanda ka musu approve a aikin Kidayar da za ayi a wannan shekarar

hukumar dai a farko ta ayyana ranar 31 ga watan March a Ranar da Zata Fara bayar da training ga Wanda Suka Sami approve

amma sai daga Baya a ranar Alhamis da ta gabata hukumar ta bayyana cewa ta janye bayar da horo da zatayiwa Enumerator’s and supervisor sakamakon zata Fara bayar da horo ga Yan workforce

har zuwa yanzu dai hukumar Bata ce ga ranar da zata Fara bayar da horo ga Ma’aikatan Enumerator’s and supervisor ba

ku kasance da shafin mu domin samin ingantattun update

fatan alkhairi gareku Yan uwa masu bibiyar mu

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button