Advertisment
notice

Gaskiyar Magana Akan sabon Tallafin Kudi Da Akace Ministan Jinkai Sadiya Umar farouq Zata Bayar

Sponsored Links

Ma’aikatan Harkokin Jinkai ta nigeria ta musanta raba form ga Maya Yan kasuwa da nufin samun tallafin gwamnati.

Wannan na zuwa ne sakamakon bayanai da ake ta yadawa a kafofin sada zumunta na internet da ke cewa ministan Harkokin Jin Kai na rabawa Mata Yan kasuwar bauchi wannan form din domin tallafa musu.

A wata Sanarwar da ofishin ministan ya fitar a shafin Twitter, yace Labarin karya ne ake yadawa tare da yin gargadi ga Al’umma

Jama’a aguji karban form a cika saboda gudun matsala,

Allah ya tsare mu daga Sharrin Yan damfara da azzaluman bayi

Fatan nasara
Muyi kokarin isar da sakon Nan zuwa wajen Yan uwa domin sanar da su Kar su fada tarkon Yan damfara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button