Advertisment
notice

Hanyar Da Zaka Kai Kokenka (Complain) Ga Hukumar Npower

Sponsored Links

Hukumar kula da harkokin Npower ta kasa ta bayar da wasu number da za a iya Kiran su ta waya domin shigar da Kara ko complain

Hukumar dai tayi hakan ne saboda gudun fadawa matsala
Sakamakon wasu a baya sunyi asarar Albashin su wasu Kuma sun rasa npower din ma gaba daya saboda sun fada hannun azzaluman scammers sun yaudare su sun karbe login details daga wajen su sun shiga Dashboard na Mutum sun sauya komai nasa sun saka nasu

A saboda kar irin hakan ta sake faruwa hukumar kula da harkokin Npower ta bayyana wasu numbers a shafinta inda tace wannan numbers din kadai zaka iya Kira Domin su gyara maka da matsalan ka

Number sun kasance kamar Haka
018888148
Or
092203102

Wannan numbers sune zaku Kira Domin shigar da kokenku gare su

Koda ka Kira basuyi picking ba ka sake Kira ko Kuma kana Kira Bata shiga ka Rika Kira har ka Samu kayi magana da su

Ko kuma hanya mafi sauki kaje sectary ta local government din ku ka shigar da complain naka ko ka naimi co-ordinator na jihar ka

Fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button