Advertisment
Job

Hukumar NCDC sun bude shafin daukar ma’aikata.

Sponsored Links

Hukumar NCDC sun bude shafin daukar ma’aikata..

Hukumar NCDC wacce akafi sani da Nigeria center for disease control hukumar wacce take kula da cutukan zamani Wanda suke yaduwa wannan hukumar tana sanar da mutane idan Wata annoba ta taso ta yadda zasu Kare kansu daga wannnan cuta da Kuma ta yadda zasu Gane alamun me ita idan ya dauka da hanyar da zasu Sanar da hukumar NCDC idan sunga mutum ya dauka da sauransu.

Wannan hukumar an santa ne acikin shekaran 2020 yayin da aka samu bullar cutar data dami duniya.

A halin yanxu wannan hukumar tana bukatar daukar sababbin ma’aikata Wanda zasuna taimaka musu don taimakawa al’umma sanann a samu raguwar matasa masu zaman banza.

WANDA YA DACE SU NEMI WANNAN AIKIN.

Ana bukatar Wanda sukayi diploma ko degree a karatun lafiya dasu cike wannan aikin.

Ga dukkan Wanda yaje cikewa wannan aikin zai ga Wajen da aka bukaci daya saka Curriculum vitae wato CV nasa idan kasan baka da CV to kada ka damu bashi da wahalar kirkira ga link Nan a kasa saika Shiga domin ka kirkiri naka.

Shiga shudin rubutun dake kasa domin cikawa wannan aikin.

Nan Zaku danna

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button