YADDA ZAKU KIRKIRI CV TA HANYAR AMFANI DA WAYARKU

SHIN MINENE CURRICULUM VITAE?
curriculum vitae CV a hausa, zamu iya cewa ajiye kudin takaddu na karatu, Wanda y hada da bayanan fasaharka kamar koyarwa, kyautar girmamawarka daka samu, wani abu daka wallafa koka kirkira.
YAYIN KIRKIRAR CV A KULA DA WADANNAN ABUBUWAN:-
- bayanan ka da adirenshin ka,, kusan kowanne CV Yana farawa ne da bayanan ka da adirenshin ka, sanann yayin cikewa a kiyaye saka abinda y danganci addini, sunnan iyali da sauransu,
- bayanan iliminka kamar certificate, a tabbata yayin cikewa asa matsayin certificate kamar PHD. wato Dr., master da professor dasauransu,
- kwarewarka akan wani aiki Wanda kayi ka gama, misali kayi koyarwa a Wata makaranta zaka rubutu sunan makaranta shekarar daka yi kana wannan aiki da Kuma shekarar gamawa,
- wani abu daka wallafa koka kirkira, ko wani yare Wanda y danganci wannn aikin dakake nema da sauran su.
GA MISALIN CV KAMAR HAKA:
MATAKI NA FARKO:-
Name: Muhammad Adamu,
Dubantu Quarters hadejia jigawa state,
house no:341.
behind agumau Islamic primary school.
wannan shine cikakken adreshi Amma idan da akwai Kari zaku iya karawa,
MATAKI NA BIYU:-
Sai nagaba educational carrier:
I attend Hudu Islamic primary school hadejia 2002-2008.
I attend senior scandary school sambo Hadejia ssssh 2012_2014
yayin cike sunan skul a rubuta cikyakyan sunan sannan Sai ayi abbreviation 2012_2014
I also attend JIGAWA STATE polytechnic dutse JiGpoly 2014-2016
I read public administration
then I attend federal University dutse 2016-2020
I read BcS economic
MATAKI NA UKU:-
ABINDA AKA CIMMA KAMAR KWAREWA DA WATA KYAUTAR GIRMAMAWA DA AKA SAMU:-
I teached in Usman mai dashi primary school hadejia under the progress of Npower 2016-2019
I also accept reward as a best teacher during my Npower program
to haka dai ake hada CV wato curriculum vitae.
WANNE APPLICATION NE YAFI DACEWA NAYI AMFANI DASHI WAJEN KIRKIRAR CV ?
Ga dukkan me kirkirar CV Yana da kyau yayi amfani da WPS OFFICE zamu ajiye link na application din saiku shiga kuyi download. Ga shinan link din a kasa.!
πππππ
https://play.google.com/store/apps/details?id=cn.wps.moffice_eng
ga link Nan zamu ajiye na bidiyon yadda ake kirkirar CV ga dukkan Wanda yake son ganin yadda ake kirkira ta hanyar gani da Ido.
πππππ
domin Karin bayani zaku iya shiga WhatsApp group namu ga link a kasa.
πππππ
https://chat.whatsapp.com/JdwcWNecztCIJt8g2meNgU



