Advertisment
support

Hukumar Npower ta fidda Wadanda sukayi nasara a batch c stream 2.

Sponsored Links
Hukumar Npower ta fidda Wadanda sukayi nasara a batch c stream 2 yau.
Wannan kyakykyawan labari ne ga dukkan Wadanda suka cike Npower Basu samu ba a batch c stream 1. To adaren jiya ne aka sake fidda jerin Wadanda Npower suka dauka a batch c stream 2.
Ga dukkan Wanda ya cike be samu wancan ba ga yadda zaiyi ya duba yaga ko ya samu  a wannan sabon dauka da akayi,
Dukkan Wanda ya cike yaje ya duba profile nasa ta hanyar shiga shafin Npower na yanar gizo, domin ya duba ko yayi nasarar samu a wannan batch c stream 2 din.
Daga kasa zamu ajiye muku link na shafin Npower domin ku duba ko Kun dace.
Ga dukkan Wanda yake so ya duba yayi amfani da email ko Gmail Wanda yayi amfani da shi Wajen cikewa hakama password.
Muna yiwa kowa fatan nasara ku kasance da wanna shafi namu me albarka me suna www.ginsaug.com.ng 
Mun gode.
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button