Advertisment
support

Hukumar Yan Sanda Sun Fara Tantance Sabbin Ma Aikatan Da Zasu Dauka

Sponsored Links
Hukumar Yan sandan Nigeria sun Fara tantance daukar sabbin jami’an Yan sanda 10k na 2021 da Mai girma shugaban kasa Muhammad buhari ya bayar da Umarnin dauka
A cewar hukumar mutane 127,491 ne suka cike form din naiman gurbin aikin Yan sanda
Ranar Talata 1st February 2022 hukumar ta Yan Sanda ta Fara tantance masu Neman aikin a dukkan hedkwatar Yan sanda ta jihohin da muke da su a fadin kasar mu Nigeria
Domin gudanar da physical screening kamar yadda suka sanar
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button