Advertisment
General

Kamfanin sadarwa na MTN sun bawa masu cin gajiyar Npower na Nexit hakuri

Sponsored Links
Kamfanin sadarwa na MTN sun bawa masu cin gajiyar Npower na Nexit hakuri
Kamfanin sadarwa na MTN sun bawa masu cin gajiyar Shirin Npower na Nexit hakuri akan matsalar Danna code Wanda dashine zasu samu damar shiga tsarin.
Kamfanin na MTN sun bada hakurin ne biyo Bayan korafe-korafe da suka Yi ta samu daga masu cin gajiyar Npower na Nexit akan service nasu baya Basu damar shiga tsarin.
Kamitin masu kula da walwalar kostoma na MTN sun bawa masu cin gajiyar Npower hakuri bisa ga wahalar dalla code na shiga tsarin Nexit Wanda dole Sai sun samu network me kyau koda zasu samu damar dalla lambobi kamar haka *45665#
Campanin ya sanar cewa suna iya kokarin su Wajen ganin sun magance matsalar Nan kusa, adan Basu lokaci 
Domin samu labarai masu Kama da wadannan ku kasance da wannan Safi namu me suna ginsaung@gmail.com
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button