Advertisment
support

Muhimman Abubuwan Da Mutum Ya Kamata Ya Sansu Akan Bvn Dinsa

Sponsored Links
muhimman Abubuwan da mutum ya Kamata ya sansu akan bvn din sa
Akwai Abubuwa da yawa da muke Wasa dasu awajen da za a Mana bvn
muna zuwa bank or cafe directly muje suyi Mana bvn domin muna gaggawa mu Bude account ko muzo mu cika wani Abu da ake cikawa a lokacin
Ita Kuma bvn Bata or nace harkan bvn da Bude account Bata bukatar gaggawa saboda abune Mai mahimmanci agaremu
Yana da kyau duk Wanda zai Yi bvn yasan wannan Abubuwan saboda suna da matukar mahimmanci sosai agaremu
1 sim card Yana da kyau sim card din da zakayi bvn da shi ya kasance sim Dinka ne
Koda ma sim din Kane ya kasance Kaine kayi Masa register wato details din Kane a register sim card din
idan sim card din ka da kake amfani da shi ba Kaine kayi Masa register ba to kada kayi bvn da shi
Saboda akwai sace waya or faduwa or kayi blocking sim din ma a rashin sani har ya lalace 
Kaga Kuma ba damar kayi swapping saboda bakaine kayiwa sim din register ba
2 sannan yawancin mu 
 A yanzu munayin bvn din mune with out Gmail akanta Gmail Yana da matukar amfani a bvn saboda ko babu sim card din dakayi bvn da shi Gmail din da kayi amfani da shi a rigistar bvn dinka zai taimaka maka wajen samo da wasu Abubuwanka da kake naima dangane da bvn dinka
sannan idan kaje bude account ma yana da kyau ka tsaya kayi tunani a form din da bank suka baka na bude account saboda gudun matsala
Akan Sami matsala sosai wajen Bude account
shima insha Allahu muna Nan muna shirya rubutu akan sa 
ku tare mu a rubutu na gaba
Sponsored Links

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button