Advertisment
Generalnotice

hukumar Zabe (INEC) Zasu Dauki

Sponsored Links

Hukumar zabe Mai zaman kanta wato INEC zata dauki Sabbin Ma’aikata

Sai dai daukar Ma’aikatan ba permanent Ma’aikata bane
zasu dauki Ma’aikatan wucin-gadi ne
Don gudanar da aikin zabe Mai zuwa Wanda za ayi shekara Mai kawama ta 2023
Daukar Ma’aikatan zai kasance za a Fara daukan su a ranar labara Mai zuwa wato 14 September zakuma su rufe daukar rabar 14 December up

Sai ku kasance da mu zuwa Nan da ranar labara din zamu kawo Muku hanyar da zaku cika wannan aikin

Da Kuma yadda zaku cika

Ga Masu sha’awar cika wannan aikin sai ku kasance cikin Shirin kafin Ranar

Allah ya bada sa’a

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button