Advertisment
notice

Yadda zaku duba ko kunyi nasarar samun aikin kidaya wato census ad-hoc staff recruitment.

Sponsored Links

Wannan sanarwa ce ga dukkan Wanda suka cike aikin kidaya Wanda aka Bude kwanaki kadan da suka wuce,

Wannan hukumar ta trial census ad-hoc staff recruitment sun sanar ga dukkan Wanda ya cika daya yi login cikin profile nasa yaga ko yayi nasarar samun Shiga aikin.

Ga yadda zaku duba akwai wasu application I’d/code da suka Baku lokacin da kuka Gama cikawa aikin kidayar na zabe to da wannan application I’d/code din zaku Yi copy nasu ku Shiga link dake kasa zaku ga an rubuta check application status, anan zaku saka wadannan application code naku saiku Danna proceed, anan zaku ga ko suyi approved naku ko Kuma application naku Yana pending ma’ana suna dubawa shi tukunna.

Ga Wanda suka samu zasu ga Wajen da zasu saka details na bank nasu sannan Sai su cigaba da jira har lokacin da za’a neme su domin a Basu horo akan aikin kidayar.

Dannan Nan domin dubawa ko kunyi nasara.

Nan Zaku shiga.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button