Advertisment
support

JERIN SUNAYEN WADANDA SUKAYI NASARAR SAMUN AIKIN DAN SANDA

Sponsored Links
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen wanda
suka yi nasarar samun aiki a hukumar yan sanda ta Najeriya na
2020/2021. Idan dai ba a manta ba NPF ta fara daukar wasu
sabbin jami’an ‘yan sanda 10,000 aiki bayan da Buhari ya ba da
umarnin kara wasu duk shekara domin bunkasa ma’aikatar da karfin
‘yan sandan Najeriya.
Ga cikakken jerin sunayen a nan zaka iya dubawa 
hakika hukumar yan sanda ya tayi tsari mai kyau ganin ko wacce
Karamar Hukuma an fitar mata da hakkin ta inda ko wacce
akalla an dauki mutane 10.
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button