Advertisment
support

hukumar sojojin ruwa (navy) ta firar da sanarwar diban ma aikata

Sponsored Links
INA WANDA SUKA AMSA SUNAN SU MATASA
Rundunan sojojin ruwa na Najeriya zasu dauki sabbin
ma’aikata daga 3 ga watan Jarnuary Mai zuwa na 2022 zakuma su rufe daukar ma aikata ranar 13 ga watan
February 2022
Ga masu sha’awa sai su yi Shirin cikawa 
Ga portal din da za a Shiga a cika din Nan 
Amma ba yanzu ba sai January
👇👇👇
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button