Makarantar Koyan Aikin Soja Dake Kaduna Ta Saki Shortlist Na Wanda Sukayi Nasarar Zuwa Screening


Makarantar NDA wato Nigerian Defence Academy ta gudanar da Jarrabawa a ranar Asabar 23 April 2022 Wanda zuwa yanzu makarantar ta saki shortlisted na Dalibai da sukayi nasarar samun wucewa zuwa mataki na gaba
Makarantar tana sanar da Daliban da sukayi Apply na makarantar da su Shiga website na makarantar domin duba sunan su ko sunyi nasara
Makarantar ta sanar da ranar 11/July/2022 itace ranar farko da zasu Fara gudanar da physical screening a makarantar Nigerian Defence Academy Rubadu Campus,kaduna
Ranar 23/july/2022 za’a kammala physical screening din
Ga Wanda zasu duba sunan nasu zasu iya Shiga wajen da aka rubuta check now domin duba sunan shortlist din


Fatan nasara
Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.