Advertisment
notice

Abubuwan da ake bukatar zuwa Wajen tantancewa Wanda suka samu nasarar samun Shiga makarantar NDA a short service.

Sponsored Links

Abubuwan da ake bukatar zuwa Wajen tantancewa Wanda suka samu nasarar samun Shiga makarantar NDA a short service.

Abubuwan da ake bukatar zuwa Wajen tantancewa Wanda suka samu nasarar samun Shiga makarantar NDA a short service.

Ana bukatar dukkan Wanda suka samu nasarar samun Shiga makarantar NDA daya halarci zuwa Wajen tantancewa daga ranar 11 zuwa 24 ga watan June shekaran ta 2022.

 1. Kayan rubutu Wanda ya hada da ruler da Kuma eraser.
 2. Farar Riga vest guda biyu.
 3. Shudin gajeran wando guda biyu.
 4. Talkalmi canvas da farar safa guda biyu.
 5. Sabulai da man goge Baki dana shafawa.
 6. Kayan cin abinci kamar plate da kofin Shan ruwa.
 7. Bargon ruhuwa.
 8. Kananun hoto wato passport guda hudu 4.
 9. A Wajen tantancewa na gwajin lafiya za’a tantancewa medical da academic certificates. Akwai jarabawar gwaji ta Baki awajen tantancewa.

An bukaci dalibai da su tabbatar sunzo da original certificate da Kuma photocopies na wadanan abubuwan kamar haka:-

 1. Za’a je da duk wani certificate Wanda ya hada testimonial, shedar Gama NYSC, da sauransu sannan a tabbatar an Sanya su a file jacket..
 2. Katin Zama Dan jaha.
 3. Katin sheda na aikin soja ga Wanda suke aikin kawai.
 4. Takadar shedar sani ga wani jami’in soja na daban.
 5. Shedar daukar nauyin karatu ga Wanda suke aikin soja kawai.
 6. Takadar bayanan BVN.
 7. Cikkyakyar takada Wanda aka fitar a computer na referee naka a kalla uku.
 8. Dukkan dalibai ya kamata yasani cewa idan aka tabbatar certificate daya bayar ba nasa bane ko Kuma ba Dede bane to zasu dakatar dashi zuwa matakin gaba.
 9. Dukkan dalibai za’a ciyar dasu da Basu makwanci a lokacin da za’a Yi wannan tantancewa.
 10. Dalibai masu zuwa tantancewa su zasuyi kudin mota zuwa Wajen da za’a tantance su.
 11. Babu Wanda za’a Bari yaje da abin Hawa Wajen tantancewa.
 12. Sannan Babu Wanda za’a Bari ya kaiwa Dan uwansa ziyara lokacin tantancewa.
 13. Masu zuwa tantancewa su tabbatar sunje akan lokaci idan har Basu samu zuwa ranar 11 8am, ba to daga ranar 12 karfe 9 am sunyi asarar wannan Shirin.
 14. Akwai doka me karfi awajen tantancewa Kuma duk Wanda aka Kama ya karya doka to za’a Kore shi.

Shiga shudin rubutun dake kasa domin saukewa jerin sunaye a cikin wayarka.

Nan Zaku shiga

Allah ya taimaka

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button