Education
Masarautar Saudiyya Zata Tallafawa Yan Nigeria Da Damar Yin Karatu A Kasar
Sponsored Links
Masarautar saudiyya zata bayar da tallafin karatu da Yan nigeria
Bayan Yan nigeria ma kasar ya saudiyya ta bayyana cewa zata tallafawa kasashen Musulmai
Bayan bayar da tallafin karatun sune zasu dauki nauyin karatun su
An bude shafin cika wannan tallafin a tun a last week wato ranar 15 August
Zasu rufe cika wannan tallafin Kuma ranar 4th September
Jami’ar ta shirya tsab domin bawa Dalibai karatu a bangarori da dama
Kuma jami’ar tayi alkawarin bayar da ilimi ga Yan kowace kasa cikin aminchi da Karamchi
Ga Masu sha’awar cikawa zaku iya Shiga wajen da aka rubuta apply now
Also Read: Shafin Daukar Sabbin Ma’aikatan Yan Sanda Nigeria Ya Fara Tafiya
Sponsored Links