News
Rundunar Tsaro Ta Immigration Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata


Hukumar shige da fice ta nigeria wato Immigration zasu dauki Sabbin Ma’aikata guda dubu biyar 5k
Shugaban immigration din shine ya bayyana hakan Alhaji idriss jere.
Sai dai hukumar Bata bayyana ranar da zasu bude shafin cika aikin nasu ba
Amma indai Kuna bibiyar mu suna sanar da ranar da zasu dauki Sabbin Ma’aikatan zamu sanar Muku
Zuwa yanzu kada ku yarda da kowane kalar link da za’ce ku Shiga kuyi Apply
dazarar sun bude zamu sanar mu
Fatan alkhairi
Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.