Advertisment
General

MATAKI HUDU DA ZAKA BI DON SAMIN TALLAFIN KUDI NAIRA 5000 NA RRR TRANSFER CASH

Sponsored Links
mataki guda hudu da zakabi don samin tallafin kudin rrr code 
Wanda za a Rika baka 5000 har tsawon wata shida under cash transfer program bisa jagorancin federal government
1mataki na farko shine kayi amfani da *969# 
2 na biyu Dole ne ka zabi karamar hukumar ka wato local government 
3 sannan ya zama Dole mutum ya Shigar da bayanin sa wato (full details)
4 Abu na hudu Kuma na karshe Dole mutum ya ajiye lambobin (save unique I’d) da suka baka bayan ka Gama shigar da bayanan ka
idan ka kammala yin register zasu naime ka idan lokaci yayi Karka damu kanka Abu mafi mahimmanci shine kabi ka idojin take cikin Shirin  ka tabbatar kayi saving number id din ka
domin da itane za a biya ka kudin ka idan lokaci yayi
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button