Advertisment
General

Shirin Bada rancen Agri-Kasuwanci-Karami da MatsakaitanKasuwancin # AGSMEIS Wanda cbn zai bada bashin kudin

Sponsored Links
Shirin Bada rancen Agri-Kasuwanci-Karami da Matsakaitan
Kasuwancin # AGSMEIS shiri ne don tallafawa yan kasuwa na
kokarin gwamnatin tarayya da matakan manufofinta na
bunkasa kasuwancin noma da kanana / matsakaitan
masana’antu (SMEs) a matsayin cigaban tattalin arziki kasar
mu najeriya mai dorewa don samar da aikin yi .
A cikin tsarin, mai neman sha’awa zai iya samun damar rancen
kudi na tsawon lokaci na Naira miliyan uku ba tare da jingina a
kashi 5% na Annum ba har zuwa 28 ga Fabrairu, 2022, sannan
kashi 9% na kudin ruwa na sauran lokacin. Yawanci yakan zo
tare da Tsawan Watanni 12.
Mataki mafi mahimmanci kuma mafi tabbaci don samun
rancen # AGSMEIS shine yin rajista tare da ( EDI ) Cibiyar bayar
da horon Harkokin Kasuwanci ta Babban Banki Najeriya CBN.
ta hanyar cika ka’idojin neman rancen.
Masu sha’awar yin rijista neman rancen 1m to 3m zasu iya kira
kai tsaye ta 09063570041 ko su aika sakon WhatsApp don yi
musu rijista sai dai su jira Appoved daga CBN akan farashin da
gwamnatin tarayya ta yarda a karba duba goma sha biyar
# NGN15000.
Applicant wanda suka dade da yin rijista zasu iya duba
dashboard dinsu ta hanyar link din nan https://
agsmeisapp.nmfb.com.ng ka duba
# Completion_status dinka yakai 75 ko 92 ko 100 duk su
mutum ya kam iya samun appoved, koda mutum ya wuce
shekara da nema kada ya damu kansa idan status dinka yakai
abun da na lissafo ka jira sabuwar shekara CBN zasu cigaba da
karbar rancen mutane na agsmeis
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button