Advertisment
Tech & Guide

Muhimmiman Abubuwan Da Yakamta Kasansu Idan Zaka Cika Aikin Immigration

Sponsored Links

Anbuɗe portal na Immigration service (NIS) ranar litinin 16/Jan/2023. Za a rufe 29/02/2023.

Ƴan uwa acika, sannan ayi addua’ar samun nasara in sha Allah za a dace, sannan yana da kyau kacika komai daidai yadda yakamata ba tare da samun kuskure ba,
domin samun kuskure ƙalilan na sa ayi disqualified naka.

Ga ɓangarori da ake ne ma sune kamar haka

  1. (SI) CONPASS 11 = MBBS
  2. (DSI) CONPASS = Pharmacist
  3. (ASI) CONPASS 08= B.Sc or HND
  4. (II) COMPASS O7= Nursing
  5. (AII) COMPASS 06 = ND or NCE
  6. (IA III) COMPASS O3 = SSCE/NECO/GCE
  7. (AI III) COMPASS 03 ARTISAN = Drivers/mechanics with SSCE or trade test certificates.

Wanda suke sha’awar cika wannan aikin sai ku Danna wajen da aka rubuta apply now dake kasa

APPLY NOW

Masu buƙatar acika musu a farashi Mai sauki chat with me

Allah yabada nasara.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button