Advertisment
Job

Yerwa College Of Health Science And Technology Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata

Sponsored Links

Makarantar yerw college of health science and technology Mai duguri zasu dauki Sabbin mallamai a makarantar

Hukumar makarantar dai ta Jima da sakin takardar naiman mallamai da zasu Rika koyar da Dalibai karatu a bangarori na lafiya da bam da bam

QUALIFICATIONS DIN DA AKE BUKATA

PHC TUTORS
HIM OFFICER
ANATOMIST
PSYCHOLOGIST
NUTRITIONIST
HEALTH STATISTICS
MICRO BIOLOGIST
MLT TUTORS
PHARMACIST
DENTIST
ENGLISH

Hukumar makarantar ta bayyana ga duk Wanda ya sha’awar koyarwa a makarantar Kuma ya kammala karatun sa akan wannan fannonin karatun da aka zayyana zai iya hada takardun karatun sa copies ya Kai office din register na makarantar

Zasu rufe ranar 31/Jan/2023

Fatan alkhairi

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button