support
Nigerian Custom Service Zata Bude Daukan Ma’aikata
Nigerian Custom Service (NCS) zata bude shafinta don bude daukan ma’aikata a gobe ranar 11 gawatan disimba ta rufe ranar 23 ga disimba an shikarar nan ta 2021 Kamar yada muka bayi a baya wanan dama ga mutanan dasu cike domin gobenku.
Zaka xiyar Shifinsu dake kasa domin cikiwa
http://www.vacancy.customs.gov.ng
Katura iyzuwa wasu group din
Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.