Advertisment
support

SMEDAN sun sake fidda sabuwar Dama ga matasan Nageriya.

Sponsored Links

SMEDAN sun sake fidda sabuwar Dama ga matasan Nageriya.

Hukumar taimakawa matasa da marasa galihu wacce akafi sani da SMEDAN sun fitar da wani tsari acikin tsarin MSME digital academy domin bayar da gudunmawar ilimantarwa, fadakarwa, bada horo da daukaka miliyoyin mutane a duk fadin kasar Nigeriya.

Shide wannan Shirin na SMEDAN zai bada horo ne domin taimakawa matasa abinda zasu dogara da kansu su Sami dabarun da zasu Sami Sana’ar da zasu taimaki kansu.

Yadda zaku cike wannan Shirin na bada horo na SMEDAN.

Wannan hukumar ta SMEDAN sun shirya domin taimakawa matasa domin su Sami abin dogaro da kansu.

Bayan an Gama bada horon wannan hukumar ta SMEDAN ta shirya domin bawa matasa horo sannan Bayan an Gama bada horo akwai certificate da zasu bada shi wannan certificate za’a Yi amfani dashi Wajen cikewa tallafi na Gwabnati.

Wannan certificate yana dauke da sunanku kasuwanci da kuke da address na kasuwanci da kuke yi dasauransu.

Wannan certificate zaku iya nunowa a ko’ina Wajen nuna kwarewarku akan bangaren da kuka samu horon zaku iya Neman aiki dashi.

Danna shudin rubutun dake kasa domin saukewa

Nan Zaku Danna

muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button