Advertisment
support

Npower Batch c Stream 2

Sponsored Links

Hukumar npower tana sanar da dukkan Wanda sukayi nasarar samun gurbin aikin su na Npower batch c2

Ana sanar da su cewa da su Shiga dashboard nasu
Su duba an Fara deployment nasu sannan kuma npower tana sanar da su cewa da su Shiga dashboard nasu suyi download na ppa latter nasu su Kai zuwa wajen da aka tura su domin a saka musu hannu a takardar tasu
Sannan su dawo su dauki photo takardar suyi upload nata a dashboard nasu

Ga yadda zakayi download and upload a cikin photo kasa

Hukumar npower dai fa Taya Wanda suka Sami gurbin aiki Murna
Sannan tace tana fatan duk Wanda ya Sami wannan aikin zai tsaya yabi dokokin su

CHECK YOUR NPOWER DASHBOARD HERE

FATAN NASARA YAN UWA

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button