Advertisment
support

SHAREitLITE Sundawo Aiki

Sponsored Links
Assalamu alaikum jama a masu bibiyar mu muna Muku fatan alkhairi
Kamar Yadda jiya muka muku bayani akan SHAREitLITE na tafiyar su to yau ma muna tafe da sanarwar sun dawo bakin aiki sai dai sunyi gyare gyare sosai a cikin application nasu da kuma wajen cire kudi 
Gadai bayanin yadda tsarin nasu yake a yanzu
Sun fitar Sanarwar zasu na bada kyautar box idan mutum yayi amfani da SHAREitLITE wajen transfer na file (wato turi) kamar firm, Waka, photo and others
Sannan sun chanja tsarin fitar da kudi sabanin da point kadan zai baka damar cire wasu kudade Amma yanzu sun Kara point masu yawa sosai akan yadda ake cire kudin ga dai yadda point din Nan ya koma kungan shi a photos din sama 🖕🖕🖕
Sannan bayan dawowar su sun karawa kowa point akan yadda yake dashi kafin tafiyar su wasu an Basu point yakai 100k wasu kuma 10k
Wannan shine gyare gyaren da sukayi Wanda suka bayyana a fili yanzu kafin mu Kara gano da wasu
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button