Advertisment
Kannywood

Nura M Inuwa Ya Kafa Wani Tarihin Da Babu Wani Mawaki Da Ya Taba Yinsa

Sponsored Links
Nura m inuwa ya kafa tarihin da Babu wani mawaki da yayi shi a mawakan hausa
Nura m inuwa ya Kai ziyara makarantar da yayi primary school ziyara inda ya gyara makarantar ya Kuma bawa yaran makarantar tallafin kayan karatu da sauran Abubuwan zamani na karatu
Gadai irin Abubuwan da yayiwa makarantar Nan na gyara Kuna ganin su cikin photuna 
Nura m inuwa dai ya shahara wajen wakokin hausa inda duk shekara Yana fitar da album Wanda har masoyan sa Saida sukayi Masa zanga zanga ma Akan rashin futar da album da yakiyi 
Munawa wannan bawan Allah fatan alkhairi
Allah ya Kara kawo Mana masu son cigaban rayuwar mu
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button